in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Najeriya: mutane 11 sun rasa rayukansu a Najeriya
2017-07-12 19:43:14 cri

Rahotanni daga Najeriya na cewa, wasu hare-haren kunar wake da aka kai jiya a birnin Maiduguri da ke arewa maso gabashin kasar, sun yi sanadiyar rayukan mutane a kalla 11, ciki had da wadada suka kai hare-haren, yayin da wasu da dama kuma suka jikkata. Wani jami'in hukumar tsaron kasar ya ce, watakila 'yan kungiyar Boko Haram ne suka kai hare-haren. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China