in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Morocco ya karbi bakuncin taro kan zamanantar da aikin gwamnati a Afrika
2017-07-06 14:55:37 cri
An gudanar da taro karo na 13 kan zamanantar da aiki da hukumomin gwamnati a jiya Laraba a Rabat na Morocco, inda ya samu halartar ministoci da manyan jami'an gwamnatin kasasshen nahiyar Afrika.

Taron na yini biyu ya mai da hankali ne kan yaki da cin hanci a tsarin aikin gwamnati, a matsayin abun da zai kai ga samar da shugabanci na gari.

Ma'aikatar tabbatar da sauye-sauye a harkokin gwamnati da kula da ma'aikata ce ta shirya taron da hadin gwiwar cibiyar bada horo da bincike don samar da ci gaba ta Afrika. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China