in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Fadar Shugaban Kasar Afrika ta Kudu ta musanta cewa shugaba Zuma ya mallaki gida a Dubai
2017-06-05 11:08:46 cri

Fadar shugaban kasar Afrika ta Kudu, ta musanta zargin da ake cewa, Shugaba Jacob Zuma na da gida a Dubai, dake hadaddiyar Daular Larabawa.

Cikin wata sanarwa da ya fitar, kakakin fadar shugaban kasar Bongani Ngqulunga, ya ce labarin da jaridar Sunday Times ta wallafa, da ke cewa Zuma ya mallaki gida a Dubai karya ce.

Bongani Ngqulunga, ya ce shugaba Zuma, bai mallaki kaddara a wajen kasar ba, kuma bai nemi wani da ya saya masa wata kaddara a kasashen waje ba. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China