in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya tafi zuwa Rasha da Jamus da halaratr taron G20
2017-07-03 13:44:19 cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bar birnin Beijing da safiyar yau Litinin zuwa ziyarar aiki a kasashen Rasha da Jamus da kuma halartar taron kasashen G20 karo na 12 a Hamburg.

Shugaba Xi ya amsa goron gayyatar da shugaban kasar Rasha Vladimir Putin, da shugaban kasar Jamus Frank-Walter Steinmeier da kuma shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel suka yi masa.(Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China