in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ziyarar 'yan jaridar CRI a babbar tashar jiragen kasa ta birnin Chengdu
2017-06-28 10:24:26 cri

 

Tashar jiragen kasa ta kasa da kasa dake yankin kogin Qingbai na birnin Chengdu, tasha ce ta jigaren kasa dake jigilar kayayyaki daga tashar kasar Sin zuwa sassan kasashen Turai a ko wace rana.

Kuma cikin shekaru goma da suka gabata, tashar jiragen kasa da ake jigilar kayayyaki ta birnin Chengdu, ta riga ta zama tashar jiragen kasa dake jigilar kayayyaki ta amfani da akwatunan zuba kaya mafiya girma a tsakanin kasashen Asiya. (Maryam)


1  2  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China