in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Fasinjoji sun hau jirgin kasa mai sauri na Fuxing a karon farko
2017-06-27 14:06:30 cri

Jiragen kasa masu saurin tafiya na Fuxing, sun tashi daga tashar jirgin kasa ta Kudu dake nan birnin Beijing, da tashar jirgin kasa ta Hongqiao ta Shanghai a karo na farko da sanyin safiyar jiya Litinin.

Mr. Hao wanda ya kan tafi aiki birnin Nanjing ya bayyana cewa, jirgin kasa na Fuxing ya fi jirgin kasa na Hexie fadi kwarai da gaske. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China