in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ziyarar Wang Yi a Afghanistan da Pakistan ta samu gagarumar nasara
2017-06-26 19:39:21 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Geng Shuang ya bayyana a yau Litinin cewa, ziyarar da ministan harkokin wajen kasar Mista Wang Yi ya kai kasashen Afghanistan da Pakistan ta samu gagarumar nasara, kasashen biyu suna nuna ra'ayi mai kyau ga juna, wannan wani muhimmin mataki ne wajen kyautata dangantakar dake tsakanin su. (Bilkisu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China