in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Leung Chun Ying ya sanar da sakamakon zaben gwamnan yankin Hongkong na musamman
2017-03-26 15:37:27 cri
Yau Lahadi, gwamnan yankin musamman na Hongkong na yanzu Leung Chun Ying ya sanar da sakamakon zaben gwamnan yankin karo na biyar ga jama'a.

Bugu da kari, Mr. Leung ya ce, yana taya wa Carrie Lam Cheng Yuet-ngor murnar lashe zaben kwarai da gaske, zai kuma gabatar da wannan sakamako ga gwamnatin tsakiya a hukunce yau. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China