in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jamus na goyon bayan EU da ta sauke nauyin da aka tanada cikin takardar shigar kasar Sin cikin WTO
2017-06-01 20:39:43 cri

A yau da safe ne, firaministan kasar Sin Li Keqiang da shugabar gwamnatin Jamus madam Angela Merkel suka gana da manema labaru cikin hadin gwiwa, inda mista Li ya yaba wa madam Merkel kan yadda Jamus ta nuna goyon baya ganin kungiyar tarayyar Turai ta martaba yarjejeniyar da aka tanada cikin batu na 15 a cikin takardar shigar kasar Sin cikin kungiyar cinikayya ta duniya wato WTO. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China