in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta taya Tedros Adhanom Ghebreyesus murnar zama sabon shugaban WHO
2017-05-24 21:14:15 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang ya bayyana a yau ranar 24 ga wata cewa, Sin ta taya tsohon ministan harkokin wajen kasar Habasha, kuma ministan kiwon lafiya na kasar Tedros Adhanom Ghebreyesus murnar zama sabon shugaban WHO.

Lu Kang ya bayyana cewa, Sin ta yi imani cewa, Mr Ghebreyesus zai sa kaimi ga bunkasa sha'anin kiwon lafiya na duniya yayin da yake aiki a matsayin shugaban WHO. Kaza lika Sin za ta ci gaba da nuna goyon baya ga ayyukan hukumar WHO. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China