in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ziyarar Gwaman jihar Kaduna ta Najeriya a lardin Hebei na kasar Sin
2017-05-22 19:33:03 cri

Yanzu haka wata tawagar gwamnatin jihar Kaduna karkashin jagorancin gwamnan jihar Malam Nasiru El-Rufa'I tana wata ziyarar kulla hadin gwiwa a lardin Hebei dake nan kasar Sin, kuma daga nan birnin Beijing an zanta da wakilinmu Saminu Al-Hassan wanda yake lardin na Hebei don jin makasudin wannan ziyara da kuma sassan da bangarorin biyu suke fatan inganta hadin gwiwa a tsakaninsu.

Ga yadda hirar ta kasance.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China