in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta yi shirin daga martabar fannin aikin gona
2017-04-12 12:29:59 cri

Ministan aikin gona na kasar Sin Han Changfu, ya bayyana cewar, kasar ta kuduri aniyar bunkasan fannin aikin gona ta fuskoki biyu cikin shekaru ukun, domin tabbatar da samar da isassun kayayyakin aikin gona masu inganci.

Majalisar gudanarwar kasar ta sanar da cewa, kimanin hekta miliyan 60 na filayen noma masu inganci, za'a rabawa irin shuka da suka hada da shinkafa, alkama, da kuma hekta miliyan 16 za a baiwa muhimman irin shukawa biyar da suka hada da waken soya, auduga, irin filawa, rake, da kuma irin bishiyar roba.(Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China