in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Li Keqiang ya yi ganawa da sabuwar gwamnan Hongkong
2017-04-11 15:15:10 cri

Da safiyar yau Talata, firayiministan majalisar gudanarwar kasar Sin Li Keqiang, ya gana da Carrie Lam Cheng Yuet-ngor, a nan birnin Beijing, inda ya mika mata takardar umarni mai lambar 678 ta majalisar gudanarwar kasar Sin game da nada ta a matsayin gwamna ta 5 ta Hongkong, yankin musamman na kasar Sin.(Jamila)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China