in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wakilin Sin ya yi kira ga kasa da kasa da su nuna goyon baya ga kasar Mali wajen inganta tsaro da yaki da ta'addanci
2017-04-07 13:48:56 cri
Mataimakin zaunannen wakilin Sin dake MDD Wu Haitao, ya yi kira ga kasashen duniya, da su goyi baya ga kasar Mali, a yunkurinta na inganta tsaro da yaki da ta'addanci, su kuma taimakawa sojojin kasar dauki nauyin tabbatar da tsaron kasar su.

Mr. Wu ya yi wannan kira ne a gun taron kwamitin sulhun MDD da aka gudanar, game da nazartar yanayin da kasar ta Mali ke ciki a jiya Alhamis 6 ga watan nan. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China