in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Asusun kula da kananan yara na MDD ya yi kira da a samar da tallafi don tinkarar matsalar yunwa
2017-03-29 13:20:43 cri
A Jiya Talata ne, asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya, ya yi kira ga kasa da kasa, da su samar da tallafin dala miliyan 255, a wani kokari na taimakawa kasashen Najeriya, da Somaliya, da Sudan ta Kudu gami da Yemen, don su samu damar tinkarar matsalar tsananin yunwa da ka iya addabar wasu yankunan su, lamarin da ka iya shafar yara kanana kusan miliyan 1.4 (Murtala Zhang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China