in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Dan majalissar zartaswar kasar Sin zai ziyarci kasashen Habasha da Guinea
2017-03-20 19:17:41 cri

Dan majalissar zartaswar kasar Sin Yang Jiechi, zai gudanar da ziyarar aiki a kasashen Habasha da Guinea tun daga ranar Litinin din nan zuwa ranar Laraba.

Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin uwargida Hua Chunying ita ce ta bayyana hakan a yau Litinin.(Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China