in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaministan kasar Habasha Hailemariam ya gana da mataimakin shugaban Sin Li Yuanchao
2016-11-18 19:54:19 cri
A jiya Alhamis ne firaministan kasar Habasha Hailemariam Desalegn ya gana da mataimakin shugaban kasar Sin Li Yuanchao wanda a halin yanzu ya ke ziyara a birnin Addis Ababa na kasar Habasha bisa gayyatar da ya yi masa.

Hailemariam ya bayyana cewa, Sin ta samar da gudummawa sosai ga kasar Habasha ba tare da gindaya wasu sharudda ba, da gina ayyukan hadin gwiwa da samun moriyar juna da dama a kasar Habasha, wadanda suka ba da gudummawa wajen samar da wadata da bunkasuwar kasar. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China