in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Najeriya: An kaddamar da aikin sashi na 2 na layin dogo tsakanin Lagos zuwa Ibadan
2017-03-08 10:17:03 cri

Daga nan sai ya jinjinawa gwamnatin kasar Sin, bisa goyon baya da take baiwa Najeriya, a kokarin kasar na raya ababen more rayuwar jama'a.

Sabon layin dogon na zamani dai zai hade muhimman biranen kasar biyu tare da tashar ruwa dake Apapa a jihar Legas, kuma kamfani CCECC na kasar Sin ne ke gudanar da shi.(Saminu)


1 2
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China