in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Murray ya lashe gasar cin kofin Dubai Duty Free ta kwallon tenis
2017-03-07 16:11:21 cri
Andy Murray ya samu babbar lambar yabo ta farko a bana, bayan da ya doke Fernando Verdasco a wasan karshe na gasar kwallon tenis ta cin kofin Dubai Duty Free.

Murray ya fara wasan da kafar hagu, ganin yadda dukkan sanya kwallo karo 2 da ya yi a fakon wasan ba su samar da wani sakamako ba. Duk da haka, ya samu damar shawo kan wasan, har ma a karshe ya lashe Verdasco da ci 6 da 3, da ci 6 da 2.(Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China