in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Barkewar cutar Cholera a Somalia ya yi sanadin mutuwar mutane 110
2017-03-05 13:04:37 cri
Firayiministan kasar Somalia Hassan Ali Khaire, ya ce akalla mutane 110 ne suka mutu, yayin da wasu da dama ke cikin mawuyacin hali sanadiyyar barkewar cutar amai da gudawa wato Cholera a yankin kudancin kasar, cikin kawanaki biyu da suka shude.

Da yake tabbatar da kudurin gwamnati na ba batun kai dauki muhimmanci, Hassan Khaire ya ce an samu mace-macen ne a yankin Bay, a daidai lokacin da ake tsaka da fuskantar matsalar fari a fadin kasar. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China