in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban Somaliya ya nada Hassan Ali Khaire sabon firaminista
2017-02-23 14:43:43 cri

Shugaban kasar Somaliya Mohamed Abdullahi Mohamed ya bayyana sunan Hassan Ali Khaire, a matsayin sabon firaministan kasar sa.

Mr. Khaire, wanda ya yi aiki a matsayin jami'in shiyya, na hukumar lura da 'yan gudun hijira ta kasar Norway ko NRC a takaice, na da shaidar zama 'dan kasar Norway, baya ga kasar sa ta haihuwa wato Somaliya.(Saminu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China