in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sojojin Pakistan sun harbe dakaru 37
2017-02-17 20:38:22 cri

Sojojin kasar Pakistan sun yi musayar wuta da wasu dakaru masu dauke da makamai a wasu sassan kasar, inda suka harbe dakarun 37, tare da kama wasu gomai. Kaza lika sojojin sun kuma kwace makamai da harsashi da yawa, yayin da sojoji 7 suka jikkata.

Rundunar 'yan sandan yankin Sehwan na lardin Sindh dake kudancin kasar Pakistan, ta ce an kai harin bam din kunar bakin wake, a wani wurin addini dake yankin Sehwan a daren ranar 16 ga wata, harin da ya haddasa mutuwar mutane 72, tare da raunatar mutane fiye da 200. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China