in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ministan harkokin wajen kasar Sin zai ziyarci Australia da New Zealand
2017-02-03 19:49:47 cri

Ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi, zai ziyarci kasashen Australia da New Zealand, daga ranar 7 zuwa 10 ga watan nan, bisa gayyatar da takwarorinsa na kasashen 2 suka yi masa.

Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang, shi ne ya sanar da hakan a yau Jumma'a, a yayin taron manema labaru da aka saba shiryawa a nan Beijing. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China