in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Iran ta daga zuwa matsayi na 29 bisa tsarin hukumar FIFA
2016-12-28 19:12:37 cri
A nahiyar Asiya Iran ta kasance ta farko data kai matsayi na 29 bisa tsarin da hukumar wasannin kwallon kafa ta duniya FIFA a kwanan nan.

Korea ta kudu ce ta zao ta biyu a haiyar ta Asiya da matsayi na 37th a duniya, sai kuam kasar Japan data samu matsayi na 3 a nahiyar.

Kasar Sin tana matsayi na 82 kuma itace kasa ta 8 a nahiyar ta Asiya.

Yayin da kasashen Argentina, da Brazil da Jamus sune kasashe 3 dake sahun gaba a duniya a tsarin na FIFA.(Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China