in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta nuna kin amincewa da shirin kasar Amurka na mu'amala da bangaren Taiwan a fannin aikin soja
2016-12-09 20:39:33 cri
Kakakin ma'aikatar tsaron kasar Sin mista Yang Yujun, ya furta a yau Jumma'a cewa, kasar Sin ta nuna kin amincewa da yadda majalisar dokokin kasar Amurka ta zartas da sanya yunkurin mu'amala tsakanin bangarorin Amurka da Taiwan a fannin aikin soja cikin dokar da ta shafi aikin tsaron kasar Amurka. A cewar kakakin, kasar Sin ta bukaci kasar Amurka da ta nuna sanin ya kamata, da daukar matakan da suka wajaba don daidaita al'amarin. Yayin da kasar Sin a nata bangare tana da hakkin daukar wasu matakai don tinkarar batun idan akwai bukatar yin hakan.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China