in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta sanar da bayani kan kokarin kasar kan kare ikon neman ci gaba
2016-12-01 11:37:28 cri
Ofishin yada labaru na majalisar gudanarwar kasar Sin ya sanar da wata takardar bayani a yau Alhamis dangane da kokarin kasar na fuskar kare ikonta na neman ci gaban kasa.

Cikin takardar, an ce babban matakin da jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin mai rike da ragamar mulkin kasar ta dauka don neman raya kasa, shi ne samun ci gaban tattalin arziki. Hakan ya kasance muhimmin dalilin da ya sa aka samu damar daidaita matsalolin da kasar take fuskanta a koda yaushe. (Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China