in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An bude kwarya-kwaryar taron koli karo na 24 na APEC
2016-11-21 09:11:06 cri
Jiya Lahadin a Lima, babban birnin kasar Peru, an bude kwarya-kwaryar taron koli karo na 24 na kungiyar APEC, inda shugabanin kasashe mambobin kungiyar guda 21 suka halarci taron, ciki har da shugaban kasar Sin mista Xi Jinping. (Bilkisu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China