in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugabannin Afrika za su dauki matakan magance sauyin yanayi
2016-11-17 09:13:34 cri

Shugabannin kasashen Afrika sun lashi takobin daukar matakan da suka dace domin tunkarar matsalar sauyin yanayi don bunkasa ci gaban tattalin arziki, da inganta rayuwar al'ummar nahiyar ta Afrika.

A wata yarjejeniya game da batun sauyin yanayi da wakilan shugabannin kasashen Afrika 50 suka gabatar a taron kasashen duniya game da sauyin yanayi da ake gudanarwa a Marrakech na kasar Morocco, shugabannin sun sha alwashin daukar kwararan matakai domin warware matsalar ta sauyin yanayi domin samun ci gaban nahiyar.(Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China