in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya yi jawabi ta bidiyo a gun bikin bude taron yanar gizo na duniya karo na 3
2016-11-16 16:03:28 cri

A yau Laraba 16 ga watan nan ne a birnin Wuzhen dake lardin Zhejiang na kasar Sin, aka bude taron yanar gizo na duniya karo na 3. A gun bikin bude taron, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi jawabi ta hanyar bidiyo, inda ya bayyana cewa, a madadin gwamnatin kasar Sin da jama'arta, yana taya murnar bude wannan taro, kana yana fatan mahalarta taron, za su yi mu'amala da juna, da kara fahimtar juna, da yin hadin gwiwa don amfanar bil Adam a duniya ta hanyar amfani da yanar gizo. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China