in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya zanta da 'yan sama jannati dake sararin samaniya
2016-11-09 19:31:50 cri

A yau din nan ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya zanta da 'yan sama jannati su biyu, wadanda yanzu haka ke can sararin samaniya, suke kuma aiki a cikin kumbon bincike na Tiangong-2. Shugaba Xi ya zanta da ma'aikatan ne 'yan sama jannati daga tashar bada umarni ga na'urorin binciken samaniya a nan birnin Beijing.

'Yan sama jannatin Jing Haipeng da Chen Dong, sun isa samaniya ne ta rokar Shenzhou-11 a ranar 17 ga watan Oktoba, kafin daga bisani su shiga dakin gwaje gwaje dake kumbon Tiangong-2, kwanaki biyu bayan isar su.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China