in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Manzon musamman na shugaban kasar Sin zai halarci bikin rantsar da shugaban Zambiya
2016-09-12 20:29:24 cri

Madam Hua Chunying, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin ta bayyana yau Litinin cewa, a matsayin manzon musamman na shugaban kasar Sin, mataimakin shugaban majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta kasar Sin Ma Biao, zai halarci bikin rantsar da mista Edgar Lungu a matsayin shugaban kasar Zambiya, bikin da za a gudanar a ranar 13 ga watan nan a birnin Lusaka, hedkwatar Zambiya. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China