in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban Masar ya yabawa Sin game da karbar bakuncin taron koli na G20
2016-09-01 09:29:47 cri

Shugaban kasar Masar Abdul fattah al-Sisi ya fada a jiya Laraba cewa, yana da kwarin gwiwa, taron kasashe 20 mafiya karfin tattalin arziki a duniya wato G20 da kasar Sin za ta karbi bakuncinsa a birnin Hangzhou zai samu nasarar lalibo hanyoyin da zabsu bunkasa ci gaban tattalin arzikin duniya.

Al Sisi ya fada cikin wata hira da ya yi da kamfanin dillancin labaru na Xinhua da wasu kafafen yada labarun kasar Sin a Alkahira, inda ya bayyana cewa, "Ina da kwarin gwiwar sakamakon da za'a samu na taron kolin G20 zai kasance mai armashi, kuma zai cimma muradun al'ummomin kasashen duniya baki daya."(Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China