in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Benin ta dauki kwararan matakan yaki da amfani da jakar leda mafi karko
2016-08-11 10:26:25 cri

Mahukuntan jamhuriyar Benin suna kokarin hana shigar da jakar leda mafi karko a ckin kasar, bayan da suka ba da shawarar samar da kudirin doka, inda za'a ci tarar kudi na miliyon goma zuwa ashirin na kudin sefa kan duk wanda aka samu da laifin shigar da ledojin.

Dokar za ta hana duk wani mai sarrafawa, ko sayarwa, da amfani da jakar leda mafi karko a kasar ta Benin. (Laouali Souleymane)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China