in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Li Keqiang ya nuna alhini ga mutanen da suka mutu a sakamakon harin bindiga da aka kai a kasar Amurka
2016-06-13 15:54:09 cri
Firaministan kasar Sin Li Keqiang da shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel sun gana da 'yan jarida a yau Litinin, inda mista Li ya nuna alhini ga mutanen da suka mutu da kuma wadanda suka samu raunuka a sakamakon harin bindiga da aka kai a birnin Orlando na jihar Florida dake kasar Amurka a ranar a jiya Lahadi. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China