in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Togo ta shirya bikin mako na farko na dunkulewar Afrika
2016-05-25 10:31:12 cri

Kasar Togo ta yi amfani da ranar cikon shekarar kungiyar tarayyar Afrika (AU) domin shirya a ranakun 24 da 25 ga watan Mayu, bikinta na farko game da makon dunkulewar Afrika.

An shirya bikin a  karkashin jagorancin ma'aikatar harkokin waje da zummar ci gaba da neman makasudai da dama, musammun ma amsa bukatun al'ummomi wajen tabbatar da 'yan uwantaka da jituwa a cikin wani hadin kai dake aikin yawaitar kabilu da kasashe. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China