in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Togo na karbar bakuncin bikin kasa da kasa na kide kiden Afrika karo na 9
2016-05-20 10:24:47 cri

An kadammar da bikin kasa da kasa na kide kiden Afrika (Afrika Rythms) karo na 9 da za a gudana tun daga ranar 19 zuwa 21 ga watan Mayu a kasar Togo a ranar Alhamis a cibiyar yada al'adu ta kasar Faransa dake birnin Togo.

Mista Manzamesso Begbessou, darektan kungiyar Akcents Croisees, dake shirya wannan biki, ya tabbatar a yayin taron kaddamarwa cewa, kungiyarsa ta aza ma kanta nauyin kasancewa jagora wajen tattara bisa dandali guda, wani hadin masu fasaha da suka shahara cikin gida domin kawo kide kide iri daban daban. Kuma manyan dandalin kide kide da wake wake guda uku na cikin jadawalin wannan bikin, in ji mista Begbessou. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China