in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
RAM ta karya kasancewar bam Lacrymogene a cikin wani jirgin samanta da ya hada Yamai da Kasablanca
2016-05-03 10:54:50 cri
A ranar Litinin, kamfanin zirga zirgar jiragen saman kasar Maroc, wato Royal Air Maroc (RAM) ya karyata kwata kwata, da bayanan da wasu kafofin watsa labaru suka raiwato game da kasancewar bam Lacrymogene mai sa hawaye a cikin daya daga cikin jiragen samanta da ya tashi daga Yamai da Casablanca a ranar Asabar 30 ga watan Afrilu.

Bayan aka fitar da wadannan bayanai, kamfanin Royal Air Maroc ya karyata su kwata kwata a cikin wata sanarwa a ranar Litinin.

Sanarwar ta ci gaba da cewa, Jirgin da ake magana kansa ya tashi lami lafiya daga Yamai har zuwa saukarsa a Casablanca cikin yanayi mai kyau. (Mamane Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China