in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ghana ta sake daidaita bangarenta na harkokin man fetur
2016-04-26 10:03:50 cri

Ministan man fetur na kasar Ghana, Emmanuel Armah-Kofi Buah, ya bayyana wani babban shirin iskar gas da zai taimaka wajen sake daidaita bangaren harkokin man fetur, ta yadda zai taka muhimmiyar rawarsa ta jagora wajen taimakawa cimma muradun tattalin arzikin kasar.

Wannan shirin da aka gabatar a yanzu haka, za a amincewa da shi kafin karshen wannan shekara domin tsara hanyar da ta dace don amfani da iskar gas wajen samar makamashi. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China