A yau Lahadi ne, 6 daga cikin kasashe mambobin kungiyar ta AU suke gudanar da zabuka da kuma kuri'ar raba gardama.
Sanarwar tace, kasashen da ake gudanar da zabukan sun hada da Benin, da Niger, da Cape Verde, da kuma Congo. Sai kuma yankin Zanzibar na kasar Tanzaniya, yayin da a kasar Senegal ake kada kuri'ar raba gardama.(Ahmad Fagam)