in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Za a dudduba da amincewa da shirin raya kasa na shekaru biyar-biyar karo na 13 a yayin zaman taro na 4 na NPC karo na 12
2016-03-04 14:12:14 cri
A yayin taron manema labaru da aka yi a safiyar yau a dakin taruwar jama'a, game da zaman taro na 4 na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin karo na 12, kakakin taron Madam Fu Ying ta ce, za a bude zaman taro na 4 na majalisar a gobe Asabar da karfe 9 na safe.

Ta ce taron zai a kunshi matakai 9, ban da dudduba rahoton aiki na gwamnatin Sin da sauran rahotanni 5, za a dudduba da amincewa da shirin raya kasa na shekaru biyar-biyar karo na 13, kuma za a dudduba daftarin kuduri game da dokar nuna jin kai.(Bako)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China