in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Fu Ying: NPC za ta kiyaye sa ido ga magance gurbata yanayi
2016-03-04 14:25:04 cri

Kakakin taro na 4 na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin karo na 12 Fu Ying ta bayyana a yau jumma'a 4 ga wata cewa, zaunannen kwamitin majalisar NPC ya gudanar da ayyukan sa ido da tsara dokoki kan magance gurbata yanayi a shekaru 3 a jere da suka gabata, a nan gaba kuma zai ci gaba da yin aikin. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China