in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Abuja ta karbi bakuncin bikin CAF
2016-01-08 10:20:51 cri

Hukumar shirya wasannin kwallon kafa ta Afrika CAF ta gudanar da bikin raba kyautuka ga fitattun yan wasan kwallon kafa na Afrika a Abuja, helkwatar mulkin Najeriya, bikin wanda aka gudanar a a jiya Alhamis da yammaci.

Wannan biki ya kasance wani gagarumin biki a harkar kwallon kafa da aka taba gudanarwa a nahiyar Afrika, kuma a lokacin bikin, shahararrun 'yan wasa maza da mata da masu ruwa da tsaki a harkar kwallon kafa daga sassan dabam dabam sun halarci bikin. Wannan shi ne karo na 44 da hukumar ta CAF ta shirya irin wannan biki. Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China