in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An amince Keshi ya ci gaba da kasancewa kocin Super Eagles
2015-04-22 14:07:16 cri

Hukumar gudanarwar kwallon kafar Najeriya ta amince da baiwa kocin Super Eagles Stephen Keshi, damar ci gaba da kasancewa mai horas da kungiyar, karkashin wata kwangila da aka sanyawa hannu tsakanin bangarorin biyu a jiya Talata.

An dai gudanar da kwarya-kwaryar bikin sanya hannu kan kwangilar ta Keshi ne a birnin Abuja, fadar gwamnatin kasar, taron da ya samu halartar jami'an hukumar kwallon kafar kasar, da kuma sauran masu ruwa da tsaki. (Saminu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China