in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Magadan garin Sin da Afrika sun gana domin karfafa hadin gwiwwa tsakanin biranensu
2015-12-03 10:04:13 cri

Magadan garin kasashen Afrika a ranar Laraban nan suka sanar da cewa, za su bi kasar Sin wajen mai da cibiyoyin biranen su wajen kawo tattalin arziki da zuba jari a Afrika.

Magadan garin sun sanar da hakan ne cikin jawabin da suka gabatar a ganawar da suka yi da takwarorinsu na kasar Sin a birnin Johannesburg, a lokacin taron tattaunawa na magadan garin Sin da Afrika karo na 3.

A lokacin ganawar, magadan garin sun tattauna yadda za su zurfafa hadin gwiwwar tattalin arziki tsakanin biranensu na Afrika da na kasar Sin, ta yadda hakan zai habaka zumuncin zuba jari.(Fatimah)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China