in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Muna nan kasar Sin (1)
2015-12-02 18:58:22 cri

Hajiya Ramatu Adamu Abdullahi ta nuna kayayyakin adon da ta saya a wata kasuwar dake Guangzhou. Ta fara zuwa kasar Sin ne a shekarar 2007. "Kayayyakin suna da kyau, kuma akwai inganci", a cewarta.

Uwargidan Alhaji Mutapha Hamza da dansa suna jiran komawarsa gida daga aiki. Aikin da yake yi ya kan kai har zuwa tsakar dare, saboda ya kan yi hira da 'yan kasuwan Najeriya da yawa daya bayan daya ta wayar tarho. 

 

 


1 2 3 4 5 6
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China