in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Muna nan kasar Sin (1)
2015-12-02 18:58:22 cri

"Koyon Sinanci ya sa na samu sauki ta fuskar hulda da Sinawa." In ji Sulaiman Mustapha.

Sulaiman Mustapha ya iya magana da Sinanci, haka kuma ya koyi fasahar rubuta bakaken Sinanci.

"Malamai Sinawa sun taimaka mana sosai wajen koyon yare gami da zaman rayuwa a nan kasar Sin." A cewar Sulaiman Mustapha.

Darasin koyon Sinanci da Sulaiman Mustapha ya halarta. Daliban da suke cikin dakin karatun sun kasance 'yan kasuwa na kasashe daban daban, ko kuma matasa 'yan kasashen waje dake karatu a birnin Guangzhou.

1 2 3 4 5 6
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China