in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Muna nan kasar Sin (1)
2015-12-02 18:58:22 cri

Muhammad Bello yana sayan wasu kayayyakin da yake bukata cikin wata babbar kasuwar dake birnin Guangzhou.

Abdukadir Auwalu Abubakar, wanda ya zo kasar Sin a shekarar 2008, yana nuna wurin ajiyar kayayyaki, inda aka daure kayayyakin don a tura su ta kwantaina.

Abdukadir Auwalu Abubakar, wanda ya zo kasar Sin a shekarar 2008, yana nuna wurin ajiyar kayayyaki, inda aka daure kayayyakin don a tura su ta kwantaina.

Abdukadir Auwalu Abubakar ya gamu da wani abokin cinikayyarsa Bahaushe a wurin ajiyar kaya, shi ma yana da wasu kayayyakin da za a tura su zuwa Kano.

1 2 3 4 5 6
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China