in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Zimbabwe na maraba da karin zuba jarin kasar Sin
2015-11-26 10:17:06 cri

Kasar Zimbabwe na nuna yabo da zuba jarin kasar Sin, tare da fatan kara fadada dangantakar tattalin arziki da kasuwanci tare da kasar Sin, in ji ministan gwamnatin kasar, kafin zuwan shugaban kasar Sin Xi Jinping wannan kasa a mako mai zuwa.

Bisa neman muradun ci gaban kasa, Zimbabwe na yabawa da jarin da kasar Sin ta zuba, in ji ministan masana'antu da kasuwanci, Mike Bimba, a yayin wani dandalin zuba jari tsakanin Zimbabwe da kasar Sin da aka shirya a birnin Harare. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China