in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An nada Corneille Nangaa a matsayin shugaban CENI a DRC
2015-11-18 10:37:21 cri

Mista Corneille Nangaa ya zama sabon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta (CENI) ta jamhuriyyar demokaradiyar Congo DRC, a cewar wani kudurin fadar shugaban kasa da aka karanta shi a ranar Talata a rediyo da talabajin kasar Congo (RTNC).

An zabi mista Corneille Nangaa a cikin watan Oktoba ta hanyar rantsewa bisa addininsa domin maye gurbin Abbe Malu Malu wanda ya yi murabus daga shugabancin CENI bisa dalili na rashin lafiya. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China