in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugabar Liberia za ta kawo ziyara kasar Sin
2015-10-27 20:01:34 cri

Madam Ellen Johnson-Sirleaf, shugabar kasar Liberia za ta kawo ziyarar aiki kasar Sin daga ranar 1 zuwa 5 ga watan Nuwamban bana, bisa gayyatar takwaranta na kasar Sin Xi Jinping.

Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang ne ya bayyana hakan yau Talata a nan birnin Beijing. (Tasallah)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China